Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa gani yake shi mai biyayya ne, mai aminci. Amma ina? Ko ka yi ƙoƙari ka sami amintacce ɗaya daga cikinsu, ba za ka samu ba.

Karanta cikakken babi K. Mag 20

gani K. Mag 20:6 a cikin mahallin