Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 19:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum mai zafin rai ne, ƙyale shi ya sha sakamakonsa. Idan ka fisshe shi daga cikin wahala sau ɗaya, sai ka sāke yi.

Karanta cikakken babi K. Mag 19

gani K. Mag 19:19 a cikin mahallin