Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 18:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Matalauci yakan yi roƙo da taushi, maganar matalauci rarrashi ne, amma attajiri yakan yi magana garas.

24. Waɗansu abokai ba su sukan ɗore ba, amma waɗansu abokai sun fi 'yan'uwa aminci.

Karanta cikakken babi K. Mag 18