Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 18:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin da ya kula da kansa kaɗai ba ya jituwa da kowa, ko wani ya faɗi maganar da take daidai ba zai yarda ba.

Karanta cikakken babi K. Mag 18

gani K. Mag 18:1 a cikin mahallin