Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 17:22-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. Kasancewa da murna yakan ba ka lafiya. Zama da baƙin rai dukan lokaci mutuwar tsaye ce.

23. Alƙalai marasa gaskiya suna cin hanci a ɓoye, sa'an nan ba za su aikata adalci ba.

24. Baligi da hikima yake aikinsa, amma wanda bai balaga ba, bai san abin da zai yi ba.

Karanta cikakken babi K. Mag 17