Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana ƙin kowane mutum da yake fariya. Irin wannan mutum ba zai kuɓuta daga hukunci ba.

Karanta cikakken babi K. Mag 16

gani K. Mag 16:5 a cikin mahallin