Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 15:32-33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

32. Idan ka ƙi koyo kana cutar kanka, idan ka karɓi tsautawa za ka zama mai hikima.

33. Tsoron Ubangiji koyarwa ce domin samun hikima. Sai ka zama mai tawali'u kafin ka sami girmamawa.

Karanta cikakken babi K. Mag 15