Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa haziƙi yake da hikima? Domin ya san abin da zai yi. Me ya sa dakiki yake wauta? Domin yana ganin kansa masani ne.

Karanta cikakken babi K. Mag 14

gani K. Mag 14:8 a cikin mahallin