Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi gaskiya, za ka nuna girmamawarka ga Ubangiji, amma idan ka yi rashin gaskiya, ka nuna rashin girmamawa ke nan ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi K. Mag 14

gani K. Mag 14:2 a cikin mahallin