Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dariyar mutum takan ɓoye baƙin cikinsa. Sa'ad da murna ta tafi, ko yaushe baƙin ciki yana nan.

Karanta cikakken babi K. Mag 14

gani K. Mag 14:13 a cikin mahallin