Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 13:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Saurukan da ba a aikatawa, za su ba da isasshen abinci ga matalauci, amma mutane marasa gaskiya sukan hana albarka.

24. Idan ba ka horon ɗanka, ba ka ƙaunarsa ke nan, amma idan kana ƙaunarsa za ka riƙa kwaɓarsa.

25. Adalai suna da isasshen abinci, amma mugaye fama suke da yunwa ko yaushe.

Karanta cikakken babi K. Mag 13