Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 13:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ɗa mai hikima yakan mai da hankali sa'ad da mahaifinsa yake kwaɓarsa, amma mutum mai girmankai ba ya yarda da kuskurensa.

2. Mutanen kirki za a sāka musu da alheri a kan abin da suke faɗa, amma mayaudara sukan ƙosa su ta da zaune tsaye.

Karanta cikakken babi K. Mag 13