Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Karin maganar Sulemanu ke nan. Ɗa mai hikima abin fāriya ne ga mahaifinsa, amma wawa yakan jawo wa mahaifiyarsa baƙin ciki.

Karanta cikakken babi K. Mag 10

gani K. Mag 10:1 a cikin mahallin