Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka amsa masa suka ce, “Daga ƙasa mai nisa ƙwarai, bayinka suka zo saboda sunan Ubangiji Allahnka, gama mun ji labarinsa da dukan abin da ya yi a Masar,

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:9 a cikin mahallin