Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Joshuwa ya sa su su zama masu saro itace da masu ɗebo ruwa domin jama'a da bagaden Ubangiji. Zai zama aikinsu na yau da kullum a wurin da Ubangiji zai zaɓa.

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:27 a cikin mahallin