Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan sarakunan da suke hayin Urdun, na cikin ƙasar tuddai, da na ƙasar kwari a gefen Bahar Rum har zuwa Lebanon, wato sarakunan Hittiyawa, da na Amoriyawa, da na Kan'aniyawa, da na Ferizziyawa, da na Hiwiyawa, da na Yebusiyawa, suka ji wannan labari,

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:1 a cikin mahallin