Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 8:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya gina shi kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarci Isra'ilawa, gama haka aka rubuta cikin Attaura ta Musa, aka ce, “Bagaden da aka yi da duwatsun da ba a sassaƙa ba, waɗanda ba mutumin da ya taɓa sa musu guduma.” A bisansa suka miƙa hadayu ta ƙonawa ga Ubangiji, da hadayu na salama.

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:31 a cikin mahallin