Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa tare da dukan mayaƙa suka yi shirin tashi zuwa Ai. Sai Joshuwa ya zaɓi jarumawa ƙarfafa dubu talatin (30,000), ya aike su da dad dare.

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:3 a cikin mahallin