Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da Sarkin Ai ya ga wannan, shi da mutanensa duka, wato mutanen birnin, suka gaggauta, suka tafi da sassafe zuwa gangaren wajen Araba don su gabza yaƙi da Isra'ilawa, amma bai san akwai 'yan kwanto a bayan birnin ba.

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:14 a cikin mahallin