Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce wa Joshuwa, “Kada ka ji tsoro ko ka firgita. Ka ɗauki mayaƙa duka, ka tashi, ka tafi Ai. Ga shi, na riga na ba da Sarkin Ai da mutanensa, da birninsa, da ƙasarsa a hannunka.

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:1 a cikin mahallin