Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Ai suka kashe mutum wajen talatin da shida daga cikin Isra'ilawa, suka runtume su tun daga ƙofar garin har zuwa Shebarim, suka yi ta karkashe su har zuwa gangaren. Zukatan mutanen Isra'ila kuwa suka narke, suka zama kamar ruwa.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:5 a cikin mahallin