Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tashi, ka tsarkake jama'a, ka ce, ‘Ku tsarkake kanku domin gobe, gama Ubangiji, Allah na Isra'ila ya ce akwai haramtattun abubuwa a tsakiyarku. Ya Isra'ila, ba ku iya tsayawa a gaban abokan gābanku ba, sai kun kawar da haramtattun abubuwa daga tsakiyarku.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:13 a cikin mahallin