Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa ɗan Nun kuwa ya kirawo firistoci, ya ce musu, “Ɗauki akwatin alkawarin, sa'an nan firistoci bakwai su ɗauki ƙaho bakwai na raguna su wuce a gaban akwatin alkawarin Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:6 a cikin mahallin