Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sai ku tsare kanku daga abubuwan da aka haramta don a hallaka su. Kada ya zama bayan da kuka haramta su ku sāke ɗaukar wani abu daga cikinsu, har da za ku sa zangon Isra'ilawa ya zama abin hallakarwa, ku jawo masa masifa.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:18 a cikin mahallin