Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin yaƙin rundunar Ubangiji kuwa ya ce wa Joshuwa, “Cire takalmanka da suke a ƙafafunka, gama wurin da kake tsaye tsattsarka ne.” Haka kuwa Joshuwa ya yi.

Karanta cikakken babi Josh 5

gani Josh 5:15 a cikin mahallin