Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan sarakunan Amoriyawa waɗanda suke wannan hayi, wato yamma da Urdun, da dukan sarakunan Kan'aniyawa da suke bakin teku, suka ji yadda Ubangiji ya sa ruwan Urdun ya ƙafe don Isra'ilawa, har suka haye, sai zukatansu suka narke, har ba wanda yake da sauran kurwa a cikinsu saboda tsoron Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Josh 5

gani Josh 5:1 a cikin mahallin