Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ku faɗa musu cewa, ‘Domin an yanke ruwan Urdun a gaban akwatin alkawari na Ubangiji sa'ad da ya haye Urdun.’ Waɗannan duwatsu za su zama abin tunawa ga Isra'ilawa har abada.”

Karanta cikakken babi Josh 4

gani Josh 4:7 a cikin mahallin