Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da firistocin da suke ɗauke da akwatin alkawari na Ubangiji suka fito daga tsakiyar Urdun, suka taka sandararriyar ƙasa, sai ruwan Urdun ya malalo ya tumbatsa kamar dā.

Karanta cikakken babi Josh 4

gani Josh 4:18 a cikin mahallin