Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 24:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku kuma na ba shi Yakubu da Isuwa. Na kuma ba Isuwa ƙasar tuddai ta Seyir, ya mallake ta, amma Yakubu da 'ya'yansa suka gangara zuwa Masar.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:4 a cikin mahallin