Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 24:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ele'azara, ɗan Haruna kuma ya rasu, aka binne shi a Gebeya a garin ɗansa, Finehas, wanda aka ba shi a ƙasar tuddai ta Ifraimu.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:33 a cikin mahallin