Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 24:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ba ku ƙasar da ba ku yi wahala a kanta ba, da biranen da ba ku gina ba, ga shi, kuna zaune a ciki, kuna kuma cin 'ya'yan inabi, da na zaitun waɗanda ba ku ne kuka dasa ba.’

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:13 a cikin mahallin