Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce musu, “Ku koma gidajenku da wadata mai yawa, da dabbobi masu yawa, da azurfa, da zinariya, da tagulla, da baƙin ƙarfe, da tufafi masu yawa. Ku raba da 'yan'uwanku ganimar da kuka kwaso daga abokan gabanku.”

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:8 a cikin mahallin