Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai ku kiyaye umarnai da dokokin da Musa, bawan Ubangiji, ya ba ku sosai, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya cikin tafarkunsa, ku kiyaye dokokinsa, ku manne masa, ku bauta masa da zuciya ɗaya da dukan ranku.”

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:5 a cikin mahallin