Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 22:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Finehas, ɗan Ele'azara, firist, da shugabannin suka komo daga wurin Ra'ubainawa da Gadawa a ƙasar Gileyad, zuwa ƙasar Kan'ana wurin mutanen Isra'ila, suka ba su rahoton abin da suka ji.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:32 a cikin mahallin