Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Finehas, firist, da shugabannin jama'a, wato shugabannin iyalan Isra'ila, suka ji maganar da Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa suka faɗa, suka ji daɗi a rai.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:30 a cikin mahallin