Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 22:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da Akan, ɗan Zera, ya yi rashin aminci cikin abubuwan da aka haramta, ai, dukan Isra'ilawa aka hukunta. Ba shi kaɗai ya hallaka don zunubinsa ba.”

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:20 a cikin mahallin