Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 21:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin rabon kabilar Ashiru aka ba su birane huɗu, su ne Mishal da wuraren kiwo nata, da Abdon da wuraren kiwo nata, da Helkat da wuraren kiwo nata, da Rehob da wuraren kiwo nata.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:30-31 a cikin mahallin