Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 21:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ba sauran Kohatiyawa na iyalan Lawiyawa birane huɗu daga kabilar Ifraimu. Aka ba su Shekem tare da wuraren kiwo nata, a ƙasar tuddai ta Ifraimu, ita kuwa birnin mafaka ce saboda wanda ya yi kisankai, da Gezer tare da wuraren kiwo nata, da Yokmeyam tare da wuraren kiwo nata, da Bet-horon tare da wuraren kiwo nata.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:20-22 a cikin mahallin