Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 21:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka ba su Kiriyat-arba, wato Hebron, a ƙasar tuddai ta Yahuza tare da wuraren kiwo nata da suke kewaye. Arba shi ne mahaifin Anak.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:11 a cikin mahallin