Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Yariko kuwa ya aika wurin Rahab ya ce, “Fito da mutanen da suka zo wurinki, waɗanda suka shiga gidanki, gama sun zo ne domin su leƙi asirin ƙasar duka.”

Karanta cikakken babi Josh 2

gani Josh 2:3 a cikin mahallin