Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 2:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Mutanen nan biyu suka sauko daga tsaunuka, suka haye zuwa wurin Joshuwa ɗan Nun, suka faɗa masa dukan abin da ya same su.

24. Suka kuma ce masa, “Hakika, Ubangiji ya ba da ƙasar duka a hannunmu, banda wannan kuma mazaunan ƙasar duka sun firgita saboda mu.”

Karanta cikakken babi Josh 2