Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan waninku ya fita daga ƙofar gidanki zuwa kan titi, to, alhakin jininsa yana bisa kansa, mu kuwa sai mu kuɓuta. Amma idan aka sa wa wani hannu wanda yake cikin gida tare da ke, alhakin jininsa yana kanmu.

Karanta cikakken babi Josh 2

gani Josh 2:19 a cikin mahallin