Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Joshuwa ɗan Nun ya aiki mutum biyu 'yan leƙen asirin ƙasa daga Shittim a asirce, ya ce musu, “Tafi, ku leƙo asirin ƙasar, musamman Yariko.” Suka tafi, suka shiga gidan wata mace, karuwa, sunanta Rahab, a nan suka sauka.

Karanta cikakken babi Josh 2

gani Josh 2:1 a cikin mahallin