Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 18:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa ya umarci mutanen da za su tafi su auna ƙasar, ya ce, “Ku shiga cikin ƙasar duka, ku auna sa'an nan ku komo wurina, ni kuwa zan jefa muku kuri'a a gaban Ubangiji a nan Shilo.”

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:8 a cikin mahallin