Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 18:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wajen kudu kuwa iyakar ta fara daga karkarar Kiriyat-yeyarim, daga can ta miƙa zuwa Efron a maɓuɓɓugar ruwan Neftowa.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:15 a cikin mahallin