Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wajen arewa iyakar ta tashi daga Urdun, ta bi ta tsaunin da yake arewa da Yariko, ta kuma haura tudu wajen yamma, har zuwa hamadar Bet-awen inda ta ƙare.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:12 a cikin mahallin