Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasar Taffuwa tana hannun mutanen Manassa, amma mutanen Ifraimu ne suke da garin Taffuwa wanda yake iyakar yankin Manassa.

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:8 a cikin mahallin