Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zelofehad kuwa ɗan Hefer, ɗan Gileyad, ɗan Makir, ɗan Manassa ba shi da 'ya'ya maza, sai dai mata. Sunayensu ke nan, Mala, da Nowa, da Hogla, da Milka, da Tirza.

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:3 a cikin mahallin