Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya gangara yamma zuwa karkarar Yafletiyawa har zuwa karkarar Bet-horon wadda take cikin kwari. Ya zarce kuma zuwa Gezer, sa'an nan ya gangara a teku.

Karanta cikakken babi Josh 16

gani Josh 16:3 a cikin mahallin