Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rabon zuriyar Yusufu ya milla tun daga Urdun zuwa wajen Yariko, gabas da ruwan Yariko zuwa jejin. Ya haura daga Yariko zuwa ƙasar tuddai zuwa Betel.

Karanta cikakken babi Josh 16

gani Josh 16:1 a cikin mahallin